Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur’ani Rafe Al-amiri ya gabatar da karatun kur’ani mai tsarki aya ta 73 a cikin surat Zumar ga ruhin Sulaimani da Muhandis.
Lambar Labari: 3485520 Ranar Watsawa : 2021/01/03
Tehran (IQNA) a yau an wayi gari a cikin garin Gaza da ke Falastinu da manyan alluna da suke dauke da hotunan Qassem Sulaimani.
Lambar Labari: 3485505 Ranar Watsawa : 2020/12/29